Mini pancake

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Yummy zaki iya ma yara su tafi skul dashi and it's easy to make

Mini pancake

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Yummy zaki iya ma yara su tafi skul dashi and it's easy to make

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa kofi
  2. 2na butter Cokali
  3. 1na baking powder Cokali
  4. 2na sugar Cokali
  5. Rabin kofin madara
  6. Rabin kofin ruwa
  7. 1na baking powder Cokali
  8. 1na vanilla Cokali
  9. 1Kwai
  10. Mangyada
  11. 2Ayaba
  12. Kofi 1 na whipped cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayan hadin

  2. 2

    A samu kwano me zirfi a fasa kwai sai a kadashi sannan a zuba madarar

  3. 3

    Sae a kawo narkarkiyar butter a zuba tare da sugar a juya shi da kyau

  4. 4

    Sannan a kawo vanilla a zuba fulawa koma a hada da baking powder a tankade sae a na zuba cokali bayan cokali Ana juyawa

  5. 5

    Sae har ya hade Kamar haka

  6. 6

    A daura non stick pan a karamar wuta sae a guga Mai da tissue sae a na zuba cokali 1 a cika in yayi sae ki juya

  7. 7

    Bayan an gama mini pan cake din sai ki kawo whipped cream naki tare da yanka ayaba kanana ki jerata sannan ayi pipping whipped cream a dauko wani pancake din a rufe

  8. 8

    Bayan kin gama in kina bukatar Zuma Zaki iya zubawa kaman yadda kika ni na zuba a kai

  9. 9

    Yummy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes