Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada kwai, butter da sugar.. vanilla flavor juya kaman na 20mins
- 2
Ki hada flour, baking powder sai ki zoba masu hadin da ki kai mixing
- 3
Ki mulmula a hannuki sai manna robo yanda ki ke so
- 4
Sai kiyi pre-heating oven kiyi jera a tray sai ki gasa
- 5
Zaki iya hadawa da shaye, zobo da kuma bama yara idan zasu makaranta
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11652543



sharhai