Golden brown chicken

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Golden brown chicken, soya kaza, Akwai dadi da dandano da kuma qamshi

Golden brown chicken

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Golden brown chicken, soya kaza, Akwai dadi da dandano da kuma qamshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Albasa mai lawashi
  3. Tafarnuwa
  4. Citta danya
  5. Cummin
  6. Black pepper
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Magi
  10. Gishiri
  11. Oil
  12. Lemon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanki kazaki sosai da ruwa masu tsabta, sai kisamu ruwanki masu demi kadan sai ki kara wanki kazarki sai kisa limon tsami acikin wayan ruwan masu dime juyayawa sai kizuba saura limon ki da kikamatsi Rowa sai kidauko susun cikin limontsamin ki Kita goga lemon tsamin ki sai kiji qarnin kazaki dukk yafita

  2. 2

    Sai kisa ruwanki kadan da kayan dandanonki da na qanshinki dai dai buqata sai kisa kitafasa so tari zakiji qamshi natashi idan suntafasa

  3. 3

    Sai kizu kizuba oil dinki dari da tafarnuwarki da cita da curry da thyme sai kiji qam shi yaqara tashi sai kizu kizuba wanan tafasa kazaki cikin ruwan man dakinkasama tafarnuwa cita curry da thyme zaki soya kazaki ki aciki daya soyu kina ci kina sha'awa qara ci saboda ga qamshi ga dandano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes