Umarnin dafa abinci
- 1
Ki sami bowl me kyau ki hada ingredients din duka ki hada su so sai yace kome zai hadu.
- 2
Sai ki sami ruwan dimin ki kisa ka kadan sai ki kwaba ki buga. So sai kina ma bugawa zai na tashi ba sai kin bar shi yadan tashi ba
- 3
Sai ki murza shi amma a waje mai kyau idan kin murzashi sai ki yanka yace kike so
- 4
Ki sa mai a wuta yayi zafi idan yayi zafi sai kina sawa aciki dakan shi ma zaka ga yana tashi.
- 5
Shikenan kin gama fanafurin ki zaki iya cin shi da miya ko miyar taushe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12217600










sharhai