Alale da miyan tarugu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wakenki,kiwanke,bayan kinwanke seki sa tarugu da albasa ki Kai markade

  2. 2

    Bayan an markada seki sa Maggie gishiri da manja da kanwa da qwai danye ki quqqulla

  3. 3

    Kitafasa ruwanki kisa qullalen alalen kibarshi ya dahu

  4. 4

    Bayan ya dahu kisauqe.

  5. 5

    Ki jajjaga tarugu da albasa kisoya da man gyada sekisa kayan dandano dakuma ruwa kadan kibarshi minti uku zuwa hudu seki sauqe kiyi serving.done aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes