Donuts
A wani grp na koya kuma gaskiya yayi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na hada sugar madara yiest da kwai da baking powder
- 2
Nayita bugawa sosai sai sugar ya narke sai a zuba flour ayi ta bugawa
- 3
Sai a barshi yayi kamar 30 min ya huta
- 4
Sai a yayyaka kamar haka
- 5
Sai a rufeshi yayi kamar 30min
- 6
Sai a sa mai wadatacce saboda donuts be son mai kadan sannan kar asa wuta dayawa
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12317711








sharhai (2)