Zobo chapman

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ruwan zobo kofi daya
  2. Mirinda daya
  3. Sprite daya
  4. Ruwan lemon tsami
  5. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki hade ruwan zobo ki hade shi da mirinda da sprite, sekisa ruwan lemon tsami ki yayyanka Cucumber kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes