Potato balls(kwallon dankalin turawa)

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) @cook_13816548
Potato balls(kwallon dankalin turawa)
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalinki,ki zuba a cikin tukunya sai ki saka gishiri,sai ki daura a wuta,kiyi blending tattsai da albasa sai ki ajiye a gefe.Ki bari sai dankalin ya nuna har yafara fashewa kafun ki saukar ki dakashi da babban spoon koh masher,sai ki saka maggi,tattsai da albasa da kikayi blending,ki saka maggi.
- 2
Kiyi mixing kafun ki malmasu dan daidai kina ajiyewa a gefe guda kafun ki fasa kwai ki saka tattsai da albasa,gishiri,curry kafun kina saka dankalin da kika malmalasu kina sakawa a cikin ruwan kina cirewa kina sakawa a cikin breadcrumbs kina cirewa kina sakawa a cikin ruwan kwai kina soyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12363185




sharhai