Umarnin dafa abinci
- 1
Na dafa doya ta nasa mata gishiri da sugar kadan
- 2
Da ta dahu sai na daka ta da turmi sama sama
- 3
Nasa attarugu albasa tafarnuwa maggi da kayan kamshi
- 4
Sai na mulmulashi kamar haka
- 5
Sai na fara sawa cikin kwai sai insa cikin corn flakes sai in kara sawa a kwai sai in soya shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12386633







sharhai