Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13186485

Da farko zaa sa butter a pan a daura bread ya gasu
Se a hada sardine da spices da attarugu da albasa a soya
Se a zuba hadin sardine din a daura bread a rufe se a yanka tsakiyanka
Haka zaa rinka yi har agama
😜😝😛
An kwafa!
More Recipes

sharhai