Pineapple juice

@Tasneem_ @cook_19700052
Yana da Dadi ba 'a fadin sauran yafi mutum yasha wnn akan na bture
Pineapple juice
Yana da Dadi ba 'a fadin sauran yafi mutum yasha wnn akan na bture
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki wanke bayan abarba saiki bare I mean ki cire bayan saiki yayuanka ta kanana saiki cire wnn abun mai qarfi na ciki saiki saka a blender ki xuba ruwa 2cup ki xuba sugar ydd kikeso ko xuma saiki kunna blender'nki ki markada ki tace shikenan in kaurin baimiki ba Zaki iya qara ruwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13732411



sharhai