Sexolian chicken

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#chefsuadclass2 wana kaza yayi dadi sosai godiya ga chef suad godiya ga cookpad

Sexolian chicken

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#chefsuadclass2 wana kaza yayi dadi sosai godiya ga chef suad godiya ga cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1whole chicken
  2. Mayonnaise
  3. Ketchup
  4. Ginger powder
  5. Garlic powder
  6. Oregano powder
  7. Black and white peper powder
  8. Onions
  9. Peper (attarugu)
  10. 2tablespoon vegetable oil
  11. Dark soy sauce
  12. Maggi and salt
  13. Onga seasoning
  14. Lemon
  15. Lemon grass

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada mayonnaise da ketchup da duk spices dana bayana a sama ki hadasu kisa maggi, oil, pepper, salt, onion da dark soy sauce kiyi mixing sosai seki dawko kazarki ki shafeta duk da wana hadi spices din seki dawko lemon tsami, albasa guda da lemon grass ki tura aciki ciki kaza seki gasa a oven

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes