Garau garau

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

#oct1strush Idan inajin qyuyan girki nakanyi wnn Don akwai sauqin sarrafawa kuma akwai dadi

Garau garau

#oct1strush Idan inajin qyuyan girki nakanyi wnn Don akwai sauqin sarrafawa kuma akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1&half
6 yawan abinchi
  1. 4 cupShinkafa
  2. 1 cupWake
  3. Ruwa
  4. Mangyada
  5. Yaji
  6. fried Irish potatoes

Umarnin dafa abinci

1&half
  1. 1

    Da farko ki xuba riwa a tukunya inya tafasa saiki wanke shinkafa ki xuba dama kin tafasa wakenki kin wanke saiki xuba Shima xasu qarasa dahuwa tare in ta dahu saiki sauke ki soya Mai da albasa

  2. 2

    Daga nan saiki dauko bowl ki xuba saiki kifa akan plate saikiyi garnishing da Irish shikenan...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes