Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba sugar da butter aroba kiyita creaming har sugar ya narke sai kifara fasa kwai daya bayan daya kina juyawa
- 2
Ki zuba Filawa awani roba mai kyau kisa gishiri,madara inta garine,inkuma ta ruwa ce kisa bayan gama kwabin da baking powder ki juya kirinka zuba wa acikin kwabin butter din har yyi
- 3
Kidika flavor din,sannan kisha fa butter a abun sa cake kizuba hadin ki gasa a low heat har yyi golden brown shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13916278




sharhai