Awara
Yana da amfani ga lafiyar dan adam musamman da ganyen
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya awaranki,ki zuba mai kadan a pan ki zuba albasa da yankakken tattasai da tumatur,ki soya,ki sa maggi da curry ki jujjuya,ki kawo soyayyen awaran ki jujjuya ki sa ruwa kadan ki rufe,bayan yan mintuna ki zuba yankakken cabbage dinki ki jujjuya ki rufe,daga karshe ki zuba lawashi ki rufe ya dan turara,ki sauke..henjoy!
- 2
Done ✅
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14627547





sharhai