Lemun Aduwa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

To megida ya sawo Aduwa da yawa wadda akace ta na maganin ulcer da hawan jini
To ganin tayi yawa yasa na yi juice da ita

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3hrs
1 yawan abinchi
  1. 2Aduwa kofi
  2. Ruwa
  3. Sugar ga me buqata

Umarnin dafa abinci

3hrs
  1. 1

    Zaki daka aduwa sama sama bawon ya fita se ki feche ki gyara ki tsince qazantar

  2. 2

    Kisamu ruwan dumi ki jiqa tsawon awa 3 ko fiye se kisaka whisk ki kada

  3. 3

    Se kisa rariya ki tache kina iya saka sugar idan ke meson zaki ce

  4. 4
  5. 5

    Mude ahaka muka sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (12)

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Ikon God😋bamma san me aduwa ba

Similar Recipes