Leman mangwaro

Hadeey's Kitchen @cook_17326017
Yana da matukar dadi ga saukin sarrafawa kuma yana kara lfy
Leman mangwaro
Yana da matukar dadi ga saukin sarrafawa kuma yana kara lfy
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sami mango dinki mai kyau d dauri zaki wanke saiki bare bawansa sannan ki cire kwallon sannan ki zuba a bulanda ki zuba danyar citta da sugar da kankara idan kina da ita idan kuma babu asa a waje me sanyi
- 2
Zakiyi bulandin din su duka ki tabbatar y markadu duka saiki tace ki zuba leman tsami.
- 3
Shikenan kin hada leman ki yana da dadi sosai😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15453525



sharhai (2)