Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffar shinkafa
  2. Zogale
  3. Kuli kuli
  4. Yaji
  5. Tafarnuwa
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Maggi star
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki daka yajin ki a turmi ki zuba maggi star ki daka sannan ki zuba kuli kuli shima ki daka su tare idan suka daku sai ki zuba tafarnuwa ki daka sae ta daku.

  2. 2

    Ki zuba wannan kuli kulin cikin shinkafar,ki zuba soyayyen mai,sannan ki zuba zogale,ki yanka tumatur da albasa ki zuba

  3. 3

    Sae ki yamutse

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_17104593 banda kyau harda dadi nasan yayi

Similar Recipes