Cookies

Hadeey's Kitchen @cook_17326017
Cookies yana da dadi, Ana iya cin sa da tea koh juice.kuma za'a iya yiwa yara su tafiya da shi school
Cookies
Cookies yana da dadi, Ana iya cin sa da tea koh juice.kuma za'a iya yiwa yara su tafiya da shi school
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba butter akwai sugar milk vanilla cikin bowl dinki sai kiyi mixing din su
- 2
Sai ki dauko flour ki xuba a ciki ki. Ki Kara mixing Idan ya hade jikin sa
- 3
Sai dauko abin yi shape din ki Wanda kike so ki fitar da design din yadda kike so
Idan kin gama sai ki Saka baking papers a cikin pan dinki sai ki jera cookies din ki a ciki
Ki tunna oven dinki yayi xafi
Sai ki tunna wutar Sama Idan ya gasu sai ki kunna ta kasa
Idan yayi sai ki cire shikenan kin gama - 4
Yana da dadi sosai musamman ga yara
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15536047




sharhai (2)