Kwadon shikafa

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Asalin hausa

Tura

Kayan aiki

5m
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

5m
  1. 1

    Da farko dai zaki yanka salat dinki da albasa, tumatur, cucumbar ki wanke su ki aje gefe

  2. 2

    Daman kin dafa shinkafarki ki zuba a baho daman dakakken kulinki na aje a gefe sai ki dauko shi ki hahe dukkan kayanki ma a na salat,maggi,kulli,tumatur.albasa,mai ki hade su ki juya shikenan kin kammala kwadonki na shinkafa sai fara ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

Similar Recipes