Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doya ki dafa idan ta dahu se ki daka ki aje gefe ki jajjaga attaru da albasa kisa akan doyan dama kina da mince meat sauce kisa a kai da su spices da maggi da gishir se ki dungula kamar kwallo kisa a flour sannan kisa a egg se ki dora mai ye zafi sannan ki soya 😋😋 akwai dadi sosai zakiya cinsa haka koda ketchup koma da sauce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15771408







sharhai