Soyayyar taliya da kayan lambu

Zee's cake and more
Zee's cake and more @zee_123
Tura

Kayan aiki

30 minutes
  1. Taliya
  2. Mai
  3. Koran tattasai
  4. Jan tattasai
  5. Sinadarin dandanu
  6. Karas
  7. Albasa da attaruhu
  8. Naman sa
  9. Soy source
  10. Oystar
  11. Citta da tafarnuwa idan kina da bukata
  12. Ruwa

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Da farko zaki daura ruwa akan kan ruwa cikin tsaftatacceyar tukunyar ki

  2. 2

    Bayan y tafasa saiki dauko taliyarki kisa a ciki Amman karki karya ahaka zaki sata

  3. 3

    Tana tafasa idan tadan fara dahuwa kadan sai ki taceta ki ajiyi a gefe guda

  4. 4

    Sai ki dauko kayan lambunki ki wankisu kiyanyankasu Amman dogayin yanka suma ki ajesu agefe gida

  5. 5

    Saiki kuma kan namanki shima ki yanyankashi dugaye kisamai kayan dandanu da kayan kamshi da danmai madan ki rufe ki ajeshi a gefe na tsawan mituna 40

  6. 6

    Saiki daura pan akan
    wuta kixoba mai aciki da wannan yankakiyar albasar ki idan albasar tadan nuna saiki kawo sauran kayan lambun shima kizoba

  7. 7

    Bayan kamar 7to10 minutes saiki zuba taliyarki da kayan dandanu dana kamshi

  8. 8

    Naman ki kuma kinsashi a pan kin dan soyashi y soyo saiki sashi akan taliyarki kijujjuya ko iya y ji shikenan aci dd lpy

  9. 9

    Wannan girkin baa bawa yaro mai kiwa irinsa ake kira da oyoyo mai gida

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's cake and more
rannar

Similar Recipes