Turkish flat bread

Shi wanna burodin yasamo asalinne daga kasar turkiyya street food nasune ko inche local food Wanda ayaransu suke kiransa da (bazlama)wato Abu mai fadii ko Abu shimfidadde🥰😍
Turkish flat bread
Shi wanna burodin yasamo asalinne daga kasar turkiyya street food nasune ko inche local food Wanda ayaransu suke kiransa da (bazlama)wato Abu mai fadii ko Abu shimfidadde🥰😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Kitankade flour nakii ki zuba duk dry ingredients akaii ki chakudesu suhade jikinsu
- 2
Sai ki hade yeast da ruwan dumii kibarsa na minti 2/3ki juye akan flour din ki kwabasu kamr kwabin cincin
- 3
Sai ki dauko butter din kishafa ajikii kiyii ta bugasa har sai Kinga jikinsa yahade smooth sai kibarsa yatashii
- 4
Bayan yatashii sai ki ciccirashi ki dauko roller da abun murzawa ki murzasa yayii flat
- 5
Haka Zakiyi tayii harkigama Amman Zakina barbada flour saboda kar yana kama juna
- 6
Sai ki dauko fry pan naki ki Dan shafa butter yar kadan ajiki kifara gasawa a low heat Idan gefe daya yayii sai kijuya gefe daya
- 7
Daganan shikenan Turkish flat bread naki yagamu zakii iyacii da duk abunda kikeso kama daga Miya, pepper soup, mayonnaise,e.t.c duk yana dadii sosai gaskiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes












sharhai (4)