Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Butter 1 spoon
  3. 1/4 cupMilk
  4. 1/4 cupSugar
  5. Flavour
  6. Yeast 1 teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jika yeast da ruwan dumi n jika madarar gari itama

  2. 2

    Na zuba flour a roba da sugar n juya sosae nasa flavour sae n kawo madarar Nan d yeast Dana jika n juye n kwaba

  3. 3

    Na sa butter nayi kneading dinsa n tsahon minti 30 sae n murza n bar shi y tashi n tsahon 1 hour

  4. 4

    Sae n Dora Mae yy dumi n soya a low heat shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes