Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fara wanke ginger dinki sai ki daka ko kiyi blending sai ki dora ruwan zafi a wuta kisaka ginger dinki ki daka kanunfarinki kisaka tare da star anise dinki da kuma lipton sai kibarshi ya dahu sosai

  2. 2

    Bayan yadahu sai ki matse ruwan lemun tsami kisaka mishi tare da sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes