Fried cous-cous with grilled chicken

Aysha Little @cook_18230895
Fried cous-cous with grilled chicken
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba ki juye cous cous dinki ki zuba man gyada ki juya sosai sannan ki kawo ruwan dumi daidai misali ki zuba a ciki sai ki xufe shi a gefe.
- 2
Sai kisa tukunya mara kamu kisa mai ki soya albasa
- 3
Ki saka tafarnuwa da danyar citta kadan ki soya sannan ki kawo jajjagen kayan miya ki zuba shima ki soya
- 4
Saiki kawo su carrot bayan ki yanka shape dinda kikeso ki zuba..
- 5
Saiki zuba a kai kiyita juyawa kina soyawa yayi kyau sosai.
- 6
(Zaki iya qara mangyada amma kar yayi yawa a gurin soyawar).
- 7
Shikenan in yayi ki sauke.
- 8
Ki zuba su spices dinki da seasoning dinki sannan ki dauko cous-cous dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15974514



sharhai