Gurasa

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Yayi Dadi sosai

Tura

Kayan aiki

hr biyu
5 yawan abinchi
  1. Flour cup 3
  2. Yeast spoon
  3. Cabbage
  4. Nama
  5. Albasa
  6. Karago
  7. Tomatoes
  8. Cucumber
  9. Maggi
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

hr biyu
  1. 1

    Nasaka yeast da flour na kwaba na barshi yatashi sai na gasadhi a tukunya

  2. 2

    Sannan na yayyanka sauran kayan sai na ajiyesa na wanke

  3. 3

    Nasamu namana nada albasa na sulalashi haryafara fashewa sai nada Mai da karago achiki na juye akan gurasar na yayyanka gurasar na Kara Mai da juli shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes