Plantain kebab

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Plantain 5
  2. Tumatur manya 4
  3. Cucumber 1
  4. Irish potato 5
  5. Attarugu 3
  6. Albasa 2
  7. Seasoning
  8. Spices
  9. Garlic& danyar citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare plantain ki yanka cubes ki soya, sann shima dankalin ki yanka cubes ki soya.

  2. 2

    Ki saka mai ki soya albasa da garlic da citta kadai sai ki xuba jajjageki ki soya

  3. 3

    Sannan ki kawo plantantai da dankali ki zuba ki juya sosai ya hade jikin sa,

  4. 4

    Ki barshi 3-4mnts ki sauke ki barshi yadan sha iska.

  5. 5

    Saiki samu tsinki bamboo skewers ki jejjera planntai dankali, cucumber, tumatir, kama kina soka tsire harki gama shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
rannar

sharhai

Similar Recipes