Juice din water melon d kwakwa da dabino sai kanumfari 😋

Aisha Ardo @cook_26614272
A gaskiya dai wanana juice din dei yana da kyau sosai ga lafiyanmu
Juice din water melon d kwakwa da dabino sai kanumfari 😋
A gaskiya dai wanana juice din dei yana da kyau sosai ga lafiyanmu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka saman kankanan sai ki saka fork ki kwashi kankanar dake cikin kwallon duka
- 2
Sai kixubata a ruba mai tsabta maidan fadi kadan
Saanan ki gyara dabino da kwakwa da kanumfari kixuba ki hade so sosai, sai kimaida cikin kwallon kisa a fridge ya kwana, sai kiyi blending.kalas ammah zaki tache
- 3
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16023298

sharhai (5)