Shinkafa da Wake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Shinkafa d wake girkine na gargajiya mai dadi
#GARGAJIYA

Shinkafa da Wake

Shinkafa d wake girkine na gargajiya mai dadi
#GARGAJIYA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa 1 and ½ cups
  2. 1/2 cupWake
  3. 1 tspKanwa
  4. 1/2 tspGishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara wakenki ki wanke ki zuba a tukunya ki saka ruwa ki daura a wuta kisa kanwa da gishiri ki rufe ki barshi ya dahu rabi (half done) saiki wanke shinkafar ki kizuba ki juya ki rufe ki barshi

  2. 2

    Idan ta kusa nuna zakiga ruwan yy kauri saiki tace ta ki daurayeta d ruwan zafi ki mai data tukunyar kisa ruwan zafi kadan yadda zai karasa miki ita ki rage wutarki ta Zama can kasa idan ta nuna shknn done

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
masha Allah girki mu na farko acikin gasa 😋

Similar Recipes