Tura

Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Timatir
  3. Attarigu da tattasai
  4. Albasa
  5. Maggi da sauran kayan kamshi
  6. Mangyda
  7. Kanwa
  8. Nama(kananan yanka)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke tumatir attarigu da tattasai da albasa sannan kiyi blending
    Ki daura tukunya kisa Mai idan yyi zafi kisa nama ki soya idan y soyu seki juye kayan miyan akai
    Sannan kisa kanwa

  2. 2

    Ki barshi ya nuna yadda ruwan ze tsotse
    Idan Mai ya fito seki zuba Maggi da sauran kayan kamshi
    Seki zuba yankakkiyar cabbage (manyan yanka zakiyi)

  3. 3

    Ki barshi ya turaru karki Bari ya nuna luguf
    Shikenan
    Miyan cabbage dinki ya gamu
    Seki ci da shinkafa,taliya,awara da dai duk abinda kike muradin ci dashi

    Ni naci shinkafa da nawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes