Juice din tsamiya da Cucumber
Umarnin dafa abinci
- 1
Zuba bawon abarba da tsamiya da Kanumfari da cinnamon atukunya
- 2
Azuba ruwa litre biyu adaura akan wuta ya dahu minti biyar asauqe azuba sugar daidai misali atace a ajiye agefe
- 3
Amarkada sosai sai ataceshi akan wancan dafaffiyar ruwan tsamiyar ajujjuya sai ajuye a mazubi asaka a firij yayi sanyi
- 4
Azuba yankakken cucumber da mint leaf da Danyen citta acikin blender azuba ruwa litre daya
- 5
Asha dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16253929




sharhai (4)