Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Cucumber 1
  2. mint leaves (na'a na'a)
  3. green apple (koren apple) 1
  4. fresh ginger (danyar citta)
  5. lemon juice (ruwan lemon tsami)
  6. Sprite 1
  7. sugar
  8. ruwan sanyi
  9. kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade komai a blender banda sprite kiyi blending

  2. 2

    Yayi laushi sosai ki tace kisa sprite ki juya shknn

  3. 3

    A shashi da sanyin sa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes