CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sakwara da miyan allayyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sakwara da miyan allayyahu ainihin hoton girkin

Sakwara da miyan allayyahu

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

🤤😋

🤤😋

Kara karantawa

Sakwara da miyan allayyahu

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

🤤😋

🤤😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hour
2 yawan abinchi
  • 1/2Doya
  • 1Albasa babba
  • 3Attaruhu
  • 1Tattasai
  • Mai 1/2 ludayi
  • Kayan kanshi
  • Kayan dandano
  • Alayyaho
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Dafarko zaki bare doya kiwanke ki gorzata se kiyi blending kijuye a tukunya

    Sakwara da miyan allayyahumatakin girki1 hoto
    Sakwara da miyan allayyahumatakin girki1 hoto
    Sakwara da miyan allayyahumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Se kidaura a bisa wuta low heat kina juyawa kinahuyawa har zakiga yafara hadewa kinayi harse kinga yayi yadda kikeso

  3. 3

    Seki gyara jikin tukunya kisa ruwa kadan akan wannan doyan da kika tuka

  4. 4

    Se kirufe ya Kara turaruwa sekisauke ki kwashe sakwaranki tagamu ki ajiyesa agefe

  5. 5

    Sekisa dandano da kayan kanshi sekisa nama ko kifi ko kayan ciki duk wanda kikedashin nabakidashima shikenan

  6. 6

    Se kikara soyawa sekiwanke alayyaho dakika riga kika yanka yatsane kizuba akan wannan kayan miyan naki

  7. 7

    Sekigarwaya ki rufe yadan turara na Minti 5 sekikashe shikenan kingama shima

  8. 8

    Sekihada kici da sakwaranki

  9. 9

    Sekisa tukunya kisa Mai yayi zafi kisa albasa da jajjagen attaruhu da tattasai kisoyasu in yasoyu

    Sakwara da miyan allayyahumatakin girki9 hoto
    Sakwara da miyan allayyahumatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
rannar June 11, 2022 07:46

sharhai (3)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
June 12, 2022 09:48
Yummy
(an gyara)
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sakwara Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Masa da miyar taushe
  2. Sakwara da miyar alayyahu
  3. Stick meat
  4. Abula
  5. Crispy chicken
  1. Soyayyan doya da kwai
  2. Dip
  3. Miyan Alaiyahu
  4. Avocado salad
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16295408
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close