Crispy chicken

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rabin kaxa
  2. Rabin kofin flour
  3. Kwai
  4. Kayan dandano
  5. Kayan kamshi
  6. Tarfanuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi tafasa chicken dinki
    Koh kuma kiyi a danyarta

  2. 2

  3. 3

    Idan zaki tafasa chicken dinki zakisa mata kayan kamshi dasu maggi

  4. 4

    Idan kuma danya ce zakisa mata maggi da sauran kayan kamshi ki ajiye ta for 1 hour

  5. 5

    Zaki hada flour ki da maggi da garlic powder da ginger

  6. 6

    Sai ki fasa egg dinki abowl

  7. 7

    Sai ki suya cikin low heat na mai

  8. 8

    Sai ki dauko kazan nan kisata cikin flour sai ki cire kisa cikin kwai sai ki kara sata cikin flour ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sister's kitchen
sister's kitchen @2ashnnntymuhd
rannar

sharhai

Similar Recipes