Abula

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Abula abici yarbawa nai kuma yanada dadi ci 😋kuyi hankuri da pictures dina sabida da dare nayi girki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gari Amala
  2. Gayen ayoyo(ewedu)
  3. Surfafe wake
  4. Crayfish
  5. Maggi
  6. Attarugu peper
  7. Palmoil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara yi miya gbegiri shine miyar wake, bayan ki surfa wake ki sai Ki dora kan wuta ki zuba ruwa ki barshi ya nuna har sai yayi tawshi sana sai ki juye a blender kisa crayfish, attarugu peper, maggi kiyi blending yayi lawshi sosai

  2. 2

    Sai ki juye a tukuya ki maidashi kan wuta ki zuba manja ki barshi ya nuna ma 3mn sai ki sawke ki ajiye gefe

  3. 3

    To muna ayoyo (ewedu) da mukafi samu shine frozen zaki dora kan wuta kisa dadawa, maggi, peper ki barshi ya nuna sai ki sawke shima ki ajiye gefe

  4. 4

    Wana shine link din stew

  5. 5

    Ma tuwo amala kuma na dora ruwa kan wuta da ya tafasa sai na zuba takandade gari amala na tukashi sosai na rufe ya sulala ma 2mn sai na kwashe

  6. 6

    Sai ki dawko plate ki fara sa Amala sana miya gbegiri, ewedu da stew

  7. 7

    Gashina sai ci 😋😋😋

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes