Danbum shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Hada barzajiyar shinkafa bayan an jika ta sai a hada tare da zogale sai ki zuba a steamer ki dora
- 2
Idan ya yayi laushi kamar munti talatin sai a sauke a hada a cikin roba tare da attaruhu da albasa da gyada da kayan kamshi da kayan dandano da Mai sai a mayar cikin steamer din a maida Kan wuta a barshi ya cigaba da dahuwa
- 3
Idan ya kammala sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16311650




sharhai (2)