Dafadukan farin shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamai a tukunya inyayi zafi kisa albasa da attaruhu da tattasai da tafarnuwa
- 2
Kisoya inyasoyu kisa koda dakika tafasa kika yanka kanana sekitsaida ruwa
- 3
Kisa dandano da kayan kanshi kirufe yatafasa sekisa farar shinkafanki inyatsotse yadawo
- 4
Sekisa alayyaho kirufe kamar Minti daya se ki kwashe shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328279





sharhai