Shinkafa da miyan dankali

Zaramai's Kitchen @zaramai
Yanada dadi ga saurin sarrafawa munji dadinsa da iyalina
Shinkafa da miyan dankali
Yanada dadi ga saurin sarrafawa munji dadinsa da iyalina
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kiwanke shinkafa kidafata intadahu kitsane ruwan sekimaidara taturaru ki ajiye agefe
- 2
Kisa Mai atukunya inyayi dafi kisa albasa tadan soyu tayi fari
- 3
Se kisa attaruhu da tattasai kidan soya inya soyu sekisa tumatur naki yasoyu inyasoyu
- 4
Sekisa kayan kanshi da Dandano kidan soya kanshinsa zaikara fitowa
- 5
Sekisa ruwa kisa dankali inadahu yamiki kaurinda kikeso se kisauke naci nawa da cowslow aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16415948





sharhai