CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Peppered fried yam and Turkey
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Peppered fried yam and Turkey ainihin hoton girkin

Peppered fried yam and Turkey

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Peppered fried yam and Turkey

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 1/2doya (yam)
  2. 1 kgTurkey meat
  3. 4tatase
  4. 1attarugu peper
  5. 1big onion
  6. Curry
  7. Maggi
  8. Oil
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanke ki yankashi yadan kike so sana ki soya a oil ki kwashe ki ajiye gefe

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki1 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki1 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki1 hoto
  2. 2

    Shima Turkey din na tafasa sana na soya na ajiye gefe

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki2 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki2 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sana na dora pan nasa oil nasa jajage tatase, onion, attarugu peper na soya ma 5mn sana nasa curry da maggi na barshi ya kara soyuwa sai na raba sauce din ta biyu

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki3 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki3 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki3 hoto
  4. 4

    Na farko na fara sa doya aciki na hadesu da sauce

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki4 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki4 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sana sawra sauce din nasa soyaye Turkey din aciki shikena

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki5 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki5 hoto
  6. 6

    Gashina nayi serving

    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki6 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki6 hoto
    Peppered fried yam and Turkeymatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
rannar October 26, 2022 02:12

sharhai (12)

Amierah S-Man
Amierah S-Man @Moon
November 06, 2022 07:18
Maman jafar kaman baki saka state din dakike ba
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Homemade pasta(taliyar hausa)
  2. Taliya da miya
  3. Fatan tsakin masa
  4. Paratha
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16575606
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close