Paratha

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Paratha abinchin India ne matukar dadi. Na sa daukar da wan nan girki ga aunty jamila tunau da @Ayshat_Maduwa65

Paratha

Paratha abinchin India ne matukar dadi. Na sa daukar da wan nan girki ga aunty jamila tunau da @Ayshat_Maduwa65

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 4Dankali
  3. 1/8 tbssalt
  4. 1 tspsugar
  5. 1/8 tbsbaking powder
  6. Jajjagen Attarihu da albasa da garlic da green pepper
  7. 2 tblsoil
  8. Butter

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko zaki zuba flour a bowl kisa salt sugar oil and baking powder seki saka ruwa ki kwaba shi seki rufe ki barshi na tsawon 15mnts

  2. 2

    Seki jajjaga su albasa da attarihu da garlic da green pepper San nan ki tafasa danakalinki kiyi mashing din shi

  3. 3

    Seki saka jajjagen a pan ki Dan soya su kadan da Dan mai seki zuba spices da Maggi seki juye shi a kan Dan kalin ki juya su

  4. 4

    Seki dauko dough dinki ki rabashi gida 6. Seki dauki dauki ki fakada shi seki zuba wan nan hadin dankalin a ciki ki rufe shi ya zama kamar ball seki murza shi ya zama round seki saka a pan ki gasa shi on both side

  5. 5
  6. 6

    Idan kika sauke seki shafa mishi butter shikenan sekiyi kiyi serving da sauce din da kike so ko aci haka nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes