Cake parfait
Yanada dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki marmasa chocolate cake,redvelvet cake
- 2
Zaki sami whipped cream kisa ruwan sanyi mai kankara kizuwa kibuga da mixer
- 3
Saiki sami Pippin bag kisa nozzle saiki zuba whipped cream aciki.
- 4
Saiki sa whipped cream sannan kisa chocolate cake da kika marmasa
- 5
Saiki sa whipped cream kizagaye cake saiki saiki dauko chocolate syrup kiyaryada
- 6
Saiki rufe idan zaaci asa spoon aci.
- 7
Saiki dauko cup kisa redvelver da kika marmasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664821



sharhai (5)