Sweet potatoes chips

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Lokacin dankalin hausa ne kuma Yana da kyau a dinga saffara abinci ta hanya daban daban.yana da dadi musamman awajen yara

Sweet potatoes chips

Lokacin dankalin hausa ne kuma Yana da kyau a dinga saffara abinci ta hanya daban daban.yana da dadi musamman awajen yara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki feraye dankalin ki yanka shi fale fale (nayi using abin yanka kabeja)

  2. 2

    Ki zuba ruwa ki dauraye ki tsane se ki barbada gishiri

  3. 3

    Ki Dora Mai a wuta in ya fara zafi se ki zuba dankalin ki soya(deep frying)

  4. 4

    Shi kenan enjoy 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes