Dan sululuf

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu fulawarki ki zuba amazubi saiki zuba ruwa ki kwaba da dauri

  2. 2

    Bayan din daura xuwa atukunya ya tafasa zaiki saiki ringa mulmulawa kanawa kina jefawa harsaikin gama

  3. 3

    Saiki tace ki shikenan kingama sai ki zuma manja da yaji kici abinkii

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
noor’s delight kn
rannar

sharhai

Similar Recipes