Taliya da miya
#OMN inada ajiyar busasshen kifi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Nadaura ruwa Yatausa Na dauko taliya nasa Nabarshi yadahu na dauko soyayin Mai nadan tarfa dan karta damke Najuyi Natsane ruwan.
- 2
Na markade kayan miya nasa a wuta Nasoya nawanke kifina da ruwan zafi Nadauko shi
- 3
Nasa Acinkin kayan miyar da Nasoya Nazuba ruwa Nadauko kayan magi da kayan Kamshi Nazuba tarida soyayin Mai
- 4
Nazuba ruwa kadan na ragi wuta saida Mai yafara fitowa Nadauko bushishin lawashin Albasa nasa kamar miyi 5nasauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16667514





sharhai