Best masa ever

Chamo’s Signature
Chamo’s Signature @cook_18770391
Kano State, Nigeria

These recipe is a game changer 📌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hours 30 minutes
2 people
  1. 3 cupsShinkafa ta tuwo
  2. 1 1/2 cupsshinkafa dawaki
  3. 1/2 cupsugar
  4. 1 tablespoonyeast
  5. 1 cupfresh nono
  6. Salt
  7. Albasa optional
  8. 7Wake

Umarnin dafa abinci

1 hours 30 minutes
  1. 1

    Zaki jiqa shinkafa tuwo tare da wake guda bakwai ke cire hancin ta kwana

  2. 2

    Washe gari saike wanke ke markada tare da albasa da shinkafar dawaki

  3. 3

    Zaki zuba nono,sugar,yeast,gishiri acikin markadin ke juya sossai

  4. 4

    Saike rufe ke barshi kamar 1 hour ya tashi

  5. 5

    Sannan saike dura tanda ke zuba mai idan yayi zafi ke zuba kullin waina 3 minutes zaki juya dayan bayan

  6. 6

    Shima wane minti ukun ko idan kika tabatar cikin yayi saike cire but kada acika wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chamo’s Signature
Chamo’s Signature @cook_18770391
rannar
Kano State, Nigeria

Similar Recipes