Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki firi Doya kitafasa da Dan gishri sai kisauke kitafasa nama da magi cori Albasa
- 2
Sai kisa Aturmi ki dakashi san nan sai kijajaga kayan albasa Atarugu Tabarnuwa cita.
- 3
Sai kidaka Doya kihadisu guri daya sai kifara dunkulawa daga nanasai kufasa kwai kiyanka Albasa kidora Mai a wuta
- 4
Kina dauko doyan da kinka dunkula kinasawa cikin ruwan kwai kina soyawa.
- 5
Saiki saka Nama tarida kayan dakika jajaga kixuma magi kidan soyasu sama sama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16673047




sharhai