Kunun Soyayyen Gero

#omn
Na surfa gero nasoyashi tun April da niyar inyi pudding amma nakasayi saboda qiwuya😜, yau kawai saigashi naga Danyen citta da lemon tsami acikin cefane sai kawai nadauko gero nafara aiki hmmmmmmm Allah wannan kunun bazaku baiwa yaro mai qiwuya ba

Umarnin dafa abinci
- 1
Jiqa soyayyen gero Surfaffe aruwa sai ayi blending ajuyeshi a mazubi a ajiyeshi agefe
- 2
Awanke Danyen citta ayanka qananu asaka acikin blender tareda ruwa amarkada sosai
- 3
Sai atace da rariya ajuye a tukunya azuba garin Kanumfari adaura akan wuta ya tafasa
- 4
Ana juyawa ahankali da ludayi haryayi kauri asauqe azuba sukari da matsatstsen lemon tsami
- 5
Sai akawo markadedden geronnan da aka ajiye ariqa zubawa akan tafasashshen ruwan zafi me kayan qamshinnan
- 6
Asha dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)