CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon cous cous da miyar kuka
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon cous cous da miyar kuka ainihin hoton girkin

Tuwon cous cous da miyar kuka

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12

Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba.

Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba.

Kara karantawa

Tuwon cous cous da miyar kuka

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12

Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba.

Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
  • Cous cous
  • Ruwa
  • Tarugu,
  • Albasa,
  • Tattasai,
  • man ja/man gyada
  • Wake,
  • daddawa,
  • kayan kamshi,
  • tafarnuwa,
  • kuka,
  • kayan ɗanɗano
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Yadda na hada miya ta, na jajjaga kayan miya tare da daddawa da kayan kamshi da tafarnuwa da wake sannan na ajiye a gefe.

  2. 2

    Na dauko tukunya ta na wanke na zuba mai na kawo kayan da na daka na zuba, na zuba ruwa da kayan ɗanɗano na na dora a wuta.

  3. 3

    Na rufe na barshi ya dahu sosai har ya fara konewa sannan na ƙara ruwa kadan ya tausa/tafasa na dauko kuka ta na kada na sauke.

  4. 4

    Na zuba ruwa a tukunya cikinta na dora na barshi ya tausa/tafasa sannan na zuba cous cous ɗina na rage wuta na rufe amma ba gaba ɗaya ba.

  5. 5

    Sai ki tuka kamar yadda kike tuka sauran tuwo sai ki kwashe. Idan kika ga yayi ruwa zaki iya sa fulawa ko garin masara ki daure shi.

  6. 6

    Zaki barshi yai ta dahuwa ai sai Kinga kin daina ganin alamar cous cous din

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12
rannar December 26, 2022 16:46
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Couscus Miyar Kuka

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Carrot sauce
  2. Taliya da Wake
  3. Sandwich
  4. Kosai
  5. Alala
  1. Taliya da Wake
  2. Sandwich
  3. Paten wake
  4. Kosai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16714158
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close