Cow leg peper soup

Maman jaafar(khairan) @jaafar
#soup maigidana naso cowleg peper soup shiyasa nake yawan yinsa ama wana banda pictures step step ba sabida seda na gama na tuna cewa ai munada challenge na soup
Cow leg peper soup
#soup maigidana naso cowleg peper soup shiyasa nake yawan yinsa ama wana banda pictures step step ba sabida seda na gama na tuna cewa ai munada challenge na soup
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke cowleg na zuba ruwa na dora a wuta daya nuna
- 2
Sai najuye nacire kashi daga jiki tsoka sana na maida kan wuta nasa jajage albasa, attarugu peper, curry, thyme, maggi, garlic da ginger
- 3
Na barshi yadan nuna kadan sana nasa peper soup spices dina na barshi ma 2mn sai na sawke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16733185

sharhai (8)